in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaiministan Sin ya tafi kasar Philippines don ziyarar aiki da halartar taron koli na gabashin Asiya
2017-11-12 14:23:04 cri
Da sanyi safiyar yau Lahadi Firaiministan kasar Sin Li Keqiang, ya tashi zuwa kasar Philippines don ziyarar aiki, da kuma halartar taron hadin gwiwar shugabanin kasar Sin da kasashen Asiya wato China-ASEAN (10+1) karo na 20, wanda za'a gudanar a Manila, bayan da ya samu goron gayyatar shugaban kasar Philippine, Rodrigo Duterte.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China