Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin Tsohon shugaban Iran Ali Akbar Hashemi Rafsanjani

Wallafawa ranar:

Cikin wannan shiri na Tambaya da Amsa  wanda Awwal Ahmad Janyau ke gabatarwa za kuji tarihin Marigayi shugaban Iran Akbar Hashemi Rafsanjani da kuma tarihin kabilar Rohingya na kasar Myanmar da tsarin da FIFA ke bi wajen zaben gwarzon dan wasan duniya.

Marigayi tsohon shugaban Iran Akbar Hachemi Rafsandjani
Marigayi tsohon shugaban Iran Akbar Hachemi Rafsandjani Reuters/Raheb Homavandi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.